ABNA24 : Majiyar ta ce kungiyar ta Bokoharam ta kai harin ne sa’o’i kadan gabanin a bude zaben kananan hukumomi a fadin kasar da ya hada da wani sashe na yankin Diffa.
Harin, an kai shi ne a kauyen Toumour a karkashin gundumar Diffa da ke kusa da iyaka da Nigeria.
Babban jami’in zabe a yankin ya ce maharan sun rushe kauyen da kaso 60%.
Yankin na Diffa yana cikin inda kuniyar ta Bkoharam ta fi tsananta kai hare-hare a jamhuriyar Nijar.
342/